)
by Dr Abdullahi
Duration
00:21:48
Size
19.96 MB
Purchases
Category
Adventure
Sabon Salon Izza.
The author of "Magajin Wilbafos" is Abdullahi Muhammad (also referred to as Abdullahi Ibrahim Muhammad). He is a Nigerian author known for his work in the fantasy and magical realism genres, with his books being shared on platforms like the "MAGAJIN WILBAFOS _ Littafin Izza" Facebook group.
View more books by Dr Abdullahi2 ratings
Hhh nifa dariyar Ikenga nake ci wai yau shine da kasan duk girman kai da fankama irin tashi amma shine yake kiran Armad da suna mugu, Shine kuma yake kiran sa da mai sa'a kaji ma yafi kowa sa'a bai taba rashin sa'a ba, Lallai ruwa ya daki zakara wlh, A ganina lokacin bayyanar Tarifil-fakata yana gab shi yasa abubuwan suka fara kwaɓewa, kuma tunda sarauniyar magani ta gidan kaita zata iya ganin wani ruhi daban a jikin Armad bai dace ace Bushira bata iya ganin na ɗan nata ba, Koma yaya ake ciki nidai abin yayi min daɗi wlh🤷♂️
Mu de gaskiya bamuso ikenga ya kubuta su karata can batu akan baban sarki eyron gaski Bata girmama shi tana nufin jinita yafi Nashua karfi kenam impossible
Hmm kaji haushi kenan, haka fa mata suke yiwa mazaje su a zahiri ma, sai ka riƙeta sama da shekaru 10 amma idan aka samu wata ƴar matsala sai kaji tana cewa me ka taɓa yimata😎😎
Dan allah dr adawowa armad da ruhinsa na tarifil fakta
by Dr Abdullahi
30.00 $AYRID