) 1201. Lokaci yayi | Magajin Wilbafos
1201. Lokaci yayi
Purchase $AYRID 30.00
Login Register
You must register or login in order to stream this Book

1201. Lokaci yayi

by Dr Abdullahi

5.0 (2 reviews) Write a comment
107 (0 downloads)
18 Nov 2026

Duration

00:34:49

Size

31.88 MB

Purchases

Category

Adventure

Publisher's Summary

Sabon Salon Izza.

About the Author

Dr Abdullahi

The author of "Magajin Wilbafos" is Abdullahi Muhammad (also referred to as Abdullahi Ibrahim Muhammad). He is a Nigerian author known for his work in the fantasy and magical realism genres, with his books being shared on platforms like the "MAGAJIN WILBAFOS _ Littafin Izza" Facebook group.

View more books by Dr Abdullahi

Tags

Write a Review for this Chapter

Please login to write a review.

Reviews (8)

5.0

2 ratings

Mohammed Hassan

Mohammed Hassan

5 days ago

Magajin wilbafos muke so

0
Hussaini sadam

Hussaini sadam

5 days ago

Madalla! Ga sakon cikakke: > Assalamu alaikum Dr. Abdullahi Ibrahim Muhammad, > > Ina taya ka murna sosai da kammala rubuta littafin. Masha Allah, wannan babban nasara ne da ke nuna jajircewarka da iliminka. > > Ina mika godiya ta ta musamman a gare ka, Allah Ya sanya albarka a cikin littafin, Ya sa ya zama mai amfani ga al'umma, Ya kuma ba shi karbuwa a ko'ina. > > Ina maka fatan alkhairi, lafiya, da cigaba da samun nasara a dukkan ayyukanka na rubuce-rubuce. > > Allah Ya kara basira. Ina fatan za acigaba mana da MAGAJIN WILBAFOS

0
Ustaz Ali Khan

Ustaz Ali Khan

5 days ago 5/5

Masha Allahu Akbar.... Gaskiya wato indai a wannan fagen ne na kirkira to fa ni agurina baka da tsara... Muna godiya Lodi- Lodi da kuma fatan Alkhairi... Allah yakara basira. Kuma dan Allah Dr aci gaba da kawo mana Magajin wilbafon na farkon....

1
Abubakar yahaya

Abubakar yahaya

5 days ago

Slm Allah da Allah ya kawi mu karshe Allah yakara basira Kuma mun fison sabon salo yafi dadi se abu nakashe inda hali afara magajin wilbafos kawai

2
Ibrahim Mustapha

Ibrahim Mustapha

5 days ago

Slm ya aiki masha allah an gama sabo salo . Game da wani muke so a fara gaskiya gwara a fara magajin wilbafos shine limami kuma jagora ba dukan latatafen kuma yafi dadi. Tsarin focusing akan daya waman idea mai kyau neh kuma yama fi sauri. Sai kuma na karhse da sabon da magajin wilbafos wane muka fi so . Ni dai na fi son asalin wilbafos da wanna armad in mah kaman bai fuskanci duniya bah kuma yana da yawan garaje duk daya zama tarifin fakta amma kaman tshon armad in chan yake behaving musman yakin karshe bai yi wani shiri bah kawai sa'a ce take dawainiya dashi kuma mah bai fuskan ci fadi badini bah shi yasa yake da rawan kan nan

2
ibrahim salha

ibrahim salha

6 days ago

Slm dr Yakamata ace Gaba dayi mana magajin wilbaf na asalin Bama hadin sahun Giwa dana rakumi sannan kuma a cigaba da tafiya yada akayi littafin bayan littafin iso samun a fara daga gobe

1
Abduljalil Muhammad

Abduljalil Muhammad

6 days ago

Dr indai da haki afara asalin magajin wilbafos kokuma furfurar matattu kuma munasan achigaba da yadda akeyi yanzu

2
Yuseef El Ahmed

Yuseef El Ahmed

6 days ago 5/5

Aslm dr Allah ya kara lpy A cigaba da yimana magajin wilbafos a haka kuma acigaba da tsarin da ake nayin littafi daya in angama duka sai ayi wani hakan yafi muna gdy Allah ya kara basira . Nafisan magajin wilbafos akan sabon salo

5

Other Chapters in Magajin Wilbafos Sabon Salo Sabon Salo Book 4