)
Duration
00:20:49
Size
19.06 MB
Purchases
44
Category
Adventure
Sabon Salon Izza.
The author of "Magajin Wilbafos" is Abdullahi Muhammad (also referred to as Abdullahi Ibrahim Muhammad). He is a Nigerian author known for his work in the fantasy and magical realism genres, with his books being shared on platforms like the "MAGAJIN WILBAFOS _ Littafin Izza" Facebook group.
View more books by Dr Abdullahi1 rating
Ga dukkan alamu Armad zai dawo da matakin izzar sa na baya har da ƙari, kamar yanda Abdin ya dawo da fasahohin sa na ƙwarewa da kuma walƙiyar rayuwa, Nifa ina tunanin fasahohin sa na zobe sun shiga lavel na gaba, musamman zobe na 3 da na 4 kai tsaye sun rikiɗe zuwa maɗaukakan fasahohi irin na Tarifil-fakata, Zoben warkarwa ya ƙara ƙarfi inda zai iya dawo dashi koda ya mutu ne gaba ɗaya, haka kuma zoben sauri shima ya tsallaka zuwa mataki na gaba inda zai iya gano abu kafin ya faru, koda yake watakila za'a iya cewa me ya haɗa sauri da kuma lokaci, amma ni a ganina suna da alaƙa musamman idan muka kalli fasahar Kabanshisu, A farko Armad yayi tunanin cewa Al'amarin lokaci ne sai daga baya da izzar sa takai ya gano tsananin sauri ne yasa yake ɓacewa bawai a waje ɗaya yake ba, Armad tun a baya yana tafiya ta mita dubu 7 a cikin daƙiƙa guda, kenan zai iya aikata ayyuka masu yawa kafin daƙiƙar ta cika bayan daƙiƙa saidai aga abu ba tare da an san zamanin da ya faru ba.!
by Dr Abdullahi
30.00 $AYRID