Sakon Barka da Zuwa.
Abdullahi Ibrahim Muhammad
Author
Dec 03, 2025
6 months ago
1 min
Reading time
694
Views
Ina muku Barka da zuwa wannan shafi na Magajin Wilbafos. Suna na Dr Abdullahi Ibrahim Muhammad, marubucin Magajin Wilbafos, Kurkukun Lokaci, Kundin Danmasani, MGW Sabon Salo, Agogon Uzza, Duniya Biyu... Zamu dinga kawo muku wannan littatafan duk sati kamar yadda muka saba sannan kuma zamu dinga tattaunawa akan muhimman batutuwa da sauka shafi littafi.

Comments (4)
Please login to leave a comment.
Abdullahi Ibrahim Muhammad
1 month agoABBAS SANI
1 month agoABBAS SANI
1 month agoUmar Abdulhadi
1 month ago