Alan D. Marmosa

Alan D. Marmosa

Abdullahi Ibrahim Muhammad

Abdullahi Ibrahim Muhammad

Author

Jun 09, 2026

3 months ago

1 min

Reading time

241

Views

Alan Marmosa wanda aka fi sani da D Marmosa ya jagoranci tawagar yan majalisa 294 a yankin Outer Region ya fafata da Edard da Dylas. A karshe sama da Renaissance level 10 dubu biyu ne suka fadi a yakin.

Share this article

Comments (12)

Please login to leave a comment.

Bashir Haruna
3 months ago
Gaskiya Edard ya buɗe wuta sosai anya kuwa nan gaba bazai zo ya zarce Tarifil-fakata a hatsabibanci ba.?
Abdulkadir Muhammad
3 months ago
Ina nagaba yaye gaba na baya selabare
Bashir Haruna
3 months ago
Hhhh gaskiya ne saidai a cikin labarin ana iya samun tasirin da yafi asalin tushen labarin ma.!
Abdullahi Ibrahim Muhammad
3 months ago
Anya kuwa? Tarifi fa?
Yusuf abdullahi
3 months ago
Tabas ma kuwa
Muhammad sani
2 months ago
Hhhhh ai Ajarumai daka taba samar wa ba kamar Edard saboda Yafi su Kar fi zuciya dakuma Kaifin kokolwa Batu karfi kuwa kowa da Eri nashi
Abdullahi Aliyu
3 months ago
Hmmm nayi wanan tunanin ama nema fah ama janye shi daga armad wilbafos doctor rufe kofa gaskiya
Yusuf abdullahi
3 months ago
WA yayi nasara edard ko D marmosa
Abdullahi Ibrahim Muhammad
3 months ago
Edard
Yusuf abdullahi
3 months ago
WA yayi nasara edard ko D marmosa
Umar Abdulhadi
3 months ago
Masha'allah exactly yadda aka siffantashi
Abdullahi Ibrahim Muhammad
2 months ago
👍🏼

Related Articles