Akan Magajin Wilbafos
Abdullahi Ibrahim Muhammad
Author
Jun 22, 2026
2 months ago
1 min
Reading time
448
Views
Aiki akan Magajin Wilbafos ya wuce 30%. Muna so muji daga gare ku, wane abubuwa kuke so su faru a sabon littafin. Armad dai yana kan doron kasa na bakwai yanzu, wasu daga cikin manyan tafiya irin su Cokali sun dade da karasowa. Armaya'u da Armad ya maye gurbi ya mutu to amma wanda sukai kisan suna nan. Ururu tuni sun kallafa Ido akan Armad suna so suyi amfani da shi su farkar da tunani. Ga kuma al'amarin fasahar Haidara da kuma fasahar Gaskiya. Ga manyan Fada da suka rike duniyar kasa bakwai suka tashi sama. Ga manyan kabilu goma sha biyar, ciki har da Wilbafos da Ururu da Jinnu Gold. Ga duniyar aljanu. Kakakara-kaka. Ana dara ga dare yayi...

Comments (23)
Please login to leave a comment.
Salisu Saidu
2 months agoSalisu Saidu
2 months agoAbdullahi Ibrahim Muhammad
2 months agoHussaini sadam
2 months agoSHAWARAR DA NAKESO NABAYAR AKARONA FARKO SHINE.
Mai zaihana a irin damanmakin da akeba TARIFUL FAKTA
Yazamana idanuwa da armad yake rebawa mabiyan sa sun chaja daga Baki Mai layilayi izuwa Wani launin daban. KAMAR IRIN SU.
(1) Ja. Irin nagerinki armad
(2) Shudi
(3) Da sauran su.....
Bakin da akasa yazamana kamar shine matakin FARKO yadda a mataki nagaba mutun ya farkar da asalin launin.
Yazamana idanuwa nafarko sune masu RAUNI DUKDA SUNADA KARFI
Muhammad Muhammad Abdullah
2 months agoSalisu
3 weeks agoAbdullahi Ibrahim Muhammad
2 months agoMuhammad Muhammad Abdullah
2 months agoSalisu Saidu
2 months agoZakariya Isah
2 months agoAbdullahi Ibrahim Muhammad
2 months agoUmar Abdulhadi
2 months agoAbdullahi Ibrahim Muhammad
2 months agoUmar Abdulhadi
2 months agoYusuf abdullahi
2 months agoYusuf abdullahi
2 months agoAbdullahi Ibrahim Muhammad
2 months agoAbdullahi Aliyu
2 months agoAbdullahi Ibrahim Muhammad
2 months agoBa matsala zamu canja kalar idon
Abdullahi Aliyu
2 months agoYakamata ace da akawai gabatarwa so samu kayi gabatarwa na lbr da wasu abubuwan xa su ja hankali ka rubuta Kuma acikin premium din da kakeyi kayi gabatarwa na recording sai ka gaya ranan da zaka saka shi ka dinga yin tallah kana kuzanta abinka saboda ya dinga samun karbuwa a wajan costumers naka ngd
Abdullahi
2 months agoAbdulkadir Muhammad
2 months agoSalisu Babandi
1 month ago