Jarumar Sabon Salo

Jarumar Sabon Salo

Abdullahi Ibrahim Muhammad

Abdullahi Ibrahim Muhammad

Author

Sep 14, 2026

6 days ago

1 min

Reading time

52

Views

Ga dai wadda ta dage sai ta Auri Armad. Ya ce a wajen Babba Kaita na birnin Wilbafos

Share this article

Comments (17)

Please login to leave a comment.

Umar Abdulhadi
6 days ago
Hahaha! Sumbuƙa. Gaskiya babba kaita yayi masifar rainamana hankali. Wanan buluƙaƙar itace zai baiwa Armad aurenta.
Abdullahi Ibrahim Muhammad
6 days ago
Ai kuwa dai
Umar Abdulhadi
6 days ago
Akwai rigima
Abdullahi Ibrahim Muhammad
6 days ago
Haha
Garba abubakar
6 days ago
Wannan da gani za tayi jarumta gaskiya
Abdullahi Ibrahim Muhammad
5 days ago
😃
Garba abubakar
6 days ago
Wai ya labarin posting ne jiya ma har 12:30am nakai ina jira shiru yauma kuma naga alamun shirin ne, ya kamata ana sanarwa sabi da masu siyan data ta 1day da kuma masu matsalar caji
Salisu
6 days ago
Wlh muma dai shiru muke ji Allah yasa lafiya
Salisu
6 days ago
Hhhhhhh gaskiya ya burge Ni har na tuna da Amunu baudu
Abdullahi Ibrahim Muhammad
5 days ago
Haha
Ahmad Abubakar ganisco
6 days ago
Ahaba amma dai dawasa kake ko Dr wannan bunjimar
Abdullahi Ibrahim Muhammad
5 days ago
Ta dage
Abubakar yahaya
6 days ago
To ya armad zeyi da nusi in har ya yar da
Abdullahi Ibrahim Muhammad
5 days ago
Watakila su Zama biyu
Umar Abdulhadi
5 days ago
Kai! Dr yanyin izzata ya ɗauko mani wani abu. Anya kuwa wanan ba kakar Cokali bace ta goma. Duk yadda akayi Cokali Jinin Babba Kaita ne.
Umar Abdulhadi
5 days ago
Kai! Dr yanyin izzata ya ɗauko mani wani abu. Anya kuwa wanan ba kakar Cokali bace ta goma. Duk yadda akayi Cokali Jinin Babba Kaita ne.
Zakariya Isah
2 hours ago
Lallai akwai rigima a gidan kaita

Related Articles