Akan Sabon Salo Magajin Wilbafos

Akan Sabon Salo Magajin Wilbafos

Abdullahi Ibrahim Muhammad

Abdullahi Ibrahim Muhammad

Author

Jul 02, 2026

2 months ago

1 min

Reading time

330

Views

Tun bayan dawowar Magajin Wilbafos sabon salo mun ga sabuwar fasaha ta "bugun kasa" da kuma yadda Armad yake amfani da ita. Mun ga yadda duniya ta canja, sannan kuma Armad ya samu dama daban-daban.

‎Tambaya: mai kuke so ku gani nan gaba?

Share this article

Comments (25)

Please login to leave a comment.

Ismail Sunusi Alfanda
2 months ago
So nake naga yadda Ekinga da sarkin ururu zasu rasa yadda za suyi da armad sbd inaji kamar yana karbar zoben sa zai iya kaddamar da kyautarsa ta bugun kasa
Abdullahi Ibrahim Muhammad
2 months ago
Ok
Yusuf abdullahi
2 months ago
Shawara ta anan shine armad ya na bukatar nusi Kuma tayi rauni dayawa yanzu yakamata ta dawo itama tasamu damamaki da armad ya Ke samu
Abdullahi Ibrahim Muhammad
2 months ago
Nusi. Ok
Muhammad Muhammad Abdullah
2 months ago
Hakane yasamu da marmaki masu amfani da akasin su armad yanzuhaka Yana dabukatar tsagin samuwarsa dan haryanzu armad din damuke gani kamar hotone yazo doron kasa baci karkeba Muna bukatar fasahoyinsa sufara baiyana ko ba dukaba sa annan muna bukatar baiyanar hedaya da tandara,baba abasu damanya almajiran tarifil fakta akusa kusan nan ko da fatima zatazo da gabaya munata bukatar muma mukafa namu tsagin da rundunarmu kamar yarda kowa kesamarwa
Abdullahi Ibrahim Muhammad
2 months ago
Dawowar fasahohin Armad da su Fatima. Ok
Muhammad Muhammad Abdullah
2 months ago
Good allah ya Saka da alkairi
Abubakar yahaya
2 months ago
Tabas armad Yana da bukatar ya gama da kungi yar hatimi ya tabatar da iKon sa aban kasa Kuma tabas muna bukatar nusi kusa da shi a yanzu
Abdullahi Ibrahim Muhammad
3 weeks ago
Done
Abdulkadir Muhammad
2 months ago
Slm dr Haryanzu bamuga bihanzinba yakamata ace sun hadakai da armad
Abdullahi Ibrahim Muhammad
3 weeks ago
Bihanzin yana shiri a kasa
Abdulkadir Muhammad
2 months ago
Slm dr Haryanzu bamuga bihanzinba yakamata ace sun hadakai da armad
Abdulkadir Muhammad
2 months ago
Slm dr Haryanzu bamuga bihanzinba yakamata ace sun hadakai da armad
Abdullahi
2 months ago
Zamu so armad ya samu wani yanki na samu ta wancan armad din da ya fafata da arabu wanan samun tana dauke da fasahohin wancan armad matakin gaba da gaskiya Akala sabiyu ko sama ta sanan a Samar da akan sadararwa da fadan armad
Abdullahi Ibrahim Muhammad
3 weeks ago
Ok
Abdullahi
2 months ago
Zamu so ace wani yanki na samuwan armd ya shiga jikin shi a Wanan zamani sanan Shima ya Samar da fankon wancan fadar da zata iya zama a Wanan zamani hidaya in zai yuwu ta staya a zamani eryon gimbiya saha da bihanxi karami da eryon karami da abijan da taidar su zama da cikarn karfin su
In zai yuwu Kuma nusi da ta Fadi tare da bijetabi ta dawo jikinta da aka kama a kungiyan hatimi
Zoben armad ta fada hannun kungiyan fadan alon izza sukuma su Kai ma babban sarkin eryon shikuma ya kira taro ya sa gasa stakanin ikenga da armad idan armad yaci nasara ya karbi zoben shi ikenga zai sauka a mastayin me jiran gado sai an sake zabe idan Kuma be nasara akan ekenga ba sai in karfin shi yakai ya karba da karfi
Abdullahi
2 months ago
Amma Kuma a lokacin da suka hada wanan gasan armda da ikenga Basu lura cewa karfin armda ya Riga ya zarcewa na arabul ururu
Abdullahi Ibrahim Muhammad
3 weeks ago
Ookay
Salisu Saidu
2 months ago
Who is ji
Abdullahi Ibrahim Muhammad
3 weeks ago
Daya daga sarakunan Ururu
Abdulkadir Muhammad
2 months ago
Slm dr zamuso armad din daya fafata da arabul ururi she ma yadawo jikin wannan armad din bayan yakai ayumaru babba kasa dakir manyan kabilun zamani suso ganin bayan Sha bayan fahimtar yasamar da sinadari daidai da karfin sinadarin manyankabilun zamanin bayan doguwar fafatawa da armad yayi da wilbafos badini da kuma ururu badini da sauran banyan kabilun zamanin daya coma akokarin guduwa da armad zaiyi saboda karfin she da sukafi zaifada zamanin da arabul ururi yashega da she da sauran mutanan she
Abdullahi Ibrahim Muhammad
3 weeks ago
Good idea 💡
Tijjani Farouk
3 weeks ago
Dr, A farkon littafin nan, kace zaka nuna sarki eyriyon sosaii da irin mulkinsa da kuma fafatawar sa da ururu, ynzu an kusa chapter 1000 amma bai wuce a chapter 4-5 muka ga sarki eyriyon ba. zuwa yanzu ina ganin ya kamata mu ga sarki eyriyon da kuma abunda yake tunani game da abunda armad yake yi a duniya da kuma fafatawar su tsakanin yaran sa biyu. muna bukatar sanin tunanin sa
Tijjani Farouk
2 weeks ago
.
Abdullahi Ibrahim Muhammad
1 week ago
Gaba dayan labarin yana da alaka da Eyriyon. Muna ganin halayyar sa dama yadda yayi mulki ko kuma ya bari ake yi

Related Articles