Waye yafi Karfi?

Waye yafi Karfi?

Abdullahi Ibrahim Muhammad

Abdullahi Ibrahim Muhammad

Author

Apr 12, 2026

5 months ago

1 min

Reading time

306

Views

Wai an samu wanda ya kamo Armad ƙarfi kuwa har yanzu? Naji masana a cikin lokaci suna cewa Abdin ya taso. Edard ma wuyan sa yayi kauri a duniyar Kundin Danmasani.

Share this article

Comments (22)

Please login to leave a comment.

Abdullahi Ibrahim Muhammad
5 months ago
Mun saka comments section. Zaku iya yin comment yanzu
Umar Abdulhadi
5 months ago
Ok
ABBAS SANI
4 months ago
Armada
Umar Abdulhadi
5 months ago
Har yau fa babu kamar Armad Tarifil-fakata
Abdullahi Ibrahim Muhammad
4 months ago
Banda son kai
Abdullahi Aliyu
5 months ago
Hhhhhhhhhhh 🤣 doctor kenan wanan tamabayan ko wa ze iya ansewa
Abdullahi Ibrahim Muhammad
4 months ago
Abdin zaka zaba?
Mahammad Gali yusup
4 months ago
Armad
Abdullahi Ibrahim Muhammad
4 months ago
Ok
Hussaini sadam
4 months ago
Armad tariful fatta
Babu Wanda ya kaishi
KARFI
Bashir Haruna
4 months ago
Armad mana
Abdulkadir Muhammad
4 months ago
Armad taribulfakta yafi karfi
Aliyu
4 months ago
Abduin yafi karfi mana
Nasir Haruna Sheriff
4 months ago
Armad
Abdulkadir Muhammad
4 months ago
Armad taribulfakta yafi karfi
Ahmad Abubakar ganisco
3 months ago
Ni gwanina Armad silyen, ma'aboci zoben waraka wanda hatta arabu yake shayinsa😊
Muhammad sani
2 months ago
🙄🤔🙄
Shuraihu Usman
3 months ago
good
Shuraihu Usman
3 months ago
good
Yusuf abdullahi
3 months ago
Tabas ba Wanda ya kai shi karfi
Muhammad sani
2 months ago
Ana zance Manya masana lokaci wanne Kuma illiyass dan Auta duk da naga yanata fiffikala
Isah adamu
2 weeks ago
Armad

Related Articles